Bola Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban APC na shiyyar Arewa maso Yamma, Salihu Lukman, ya ce ƴan Najeriya za su buga Bola Tinubu da ƙasa a babban zaɓen 2027.
Shugaban Yarbawa a yankin Kudu maso Yamma, Gani Adams ya caccaki Shugaba Bola Tinubu kan tsare-tsarensa da ke kuntatawa al'umma da jefa su cikin wahala
Shahararren dan kasuwa kuma jigo a jam'iyyar APC a jihar Delta, Morrison Olori, ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa za ta kai shugabanta, Joe Ajaero asibiti domin tabbatar da lafiyarsa bayan kamun da DSS ta masa. NLC ta bukaci a saki takardunsa.
Shugaban Yarabawa, Iba Gani Adams ya tura wasika ga Bola Tinubu yana caccakansa kan yadda ya mayar da Najeriya cikin kasa da shekaru biyu ana wahalar rayuwa.
Gwamnatin tarayya ta fito ta yi magana kan dalilin da ya sanya jami'an tsaro suka cafke shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero.
An tattara cikakken jerin sunayen 'yan tawagar jami’an tsaro 15 na Shugaban kasa Bola Tinubu, wadanda suka hada da jihohi da yankunan da suke jagoranta.
Primate Elijah Babatunde Ayodele ya fitar da wani sabon hasashe a game da wahalhalun da ‘yan Najeriya ke ciki a karkashin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun kara tabarbarar da tattalin arzikin kasar nan. Ta fadi dalili.
Bola Tinubu
Samu kari