Bola Tinubu
Sanata Dickson ya bayyana cewa babu abin da zai hana majalisa zartar da dokar sauya fasalin haraji na shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ko ma me zai faru.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ja kunnen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan illar da ke tattare da zartar da kudirin haraji.
Yan sandan kasar nan sun yi tir da rahoton Amnestyu Int'l. Kungiyar ta zargi 'yan sanda da kisan masu zanga zanga. Rundunar ta fadi yadda jam'anta su ka yi aiki.
Gwamna Babagana Umaru Zulum ya ce a nazarin da suka yi kan dokar sauya fasalin haraji, jihohin Legas da Ribas ne kaɗai za su amfani da yunƙurin Bola Tinubu.
Tsohon dan takarar gwamna ya fadi abin da ya dace da kudirin harajin Tinubu. Salihu Tanki Yakasai ya ce akwai bukatar dauko masana. Ya shawarci manyan Arewa.
Kungiyar Sourthern Borno Concerned Citizens (SBCC) ta shirya gudanar da azumi domin karrama Gwamna Babagana Umara Zulum da Sanata Mohammed Ali Ndume.
Babban bankin Najeriya na CBN ya fara shirin sallamar ma'aikata kimanin 1,000 kuma zai ba su kudin ritaya sama da N50bn yayin sallamarsu kafin karshen 2024.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga masu adawa da kudurin haraji. Hadimin Bola Tinubu ya ce jama'a su daina sukar kudurin. Sunday Dare ya fadi muhimmancin kudurin.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa cire tallafin man fetur da daidaita canjin kudade abu ne mai muhimmanci domin ceto Najeriya daga rushewar tattalin arziki.
Bola Tinubu
Samu kari