Bola Tinubu
Wani dan majalisar wakilai ya cire tsoro ya fadawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu gaskiya kan yadda tsare-tsaren gwamnatinsa suka jawo tsadar rayuwa a kasar.
Wata kungiyar dattawan Arewa maso yamma ta gargadi Bola Tinubu kan sauya ministocin tsaro, gidaje da kasafin kudi. kungiyar ta ce ministocin sun yi kokari.
A rahoton nan, Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya kare manufoffin tattalin arzikin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu duk da koken yan Najeriya.
Kungiyoyin farafen hula sun fadi hanyar da Bola Tinubu zai bi wajen shawo kan matasa masu zanga zangar Oktoba. A ranar Talata matasa za su fara zanga zanga.
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da Kudirat Kekere-Ekun a matsayin shugabar alkalan Najeriya (CJN) ta 23 kuma mace ta 2 a tarihin kasar.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta karbo bashin $1.57bn daga bankin duniya domin wasu ayyuka na musamman a Najeriya. Za a farfado da noma da kiwon lafiya.
Wani jigo a jam'iyyar APC ya fito ya kare shugaban kasa Bola Tinubu kan halin da ake ciki a kasar nan. Olatunbosun Oyintiloye ya bukaci 'yan Najeriya su kara hakuri.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun ya bayyana amfanin cire tallafin mai da Bola Tinubu ya yi a Najeriya inda ya ce hakan ya samar da rarar biliyoyi.
Rahotanni sun bayyana cewa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) karo na 79.
Bola Tinubu
Samu kari