Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya ta sauya sunan Jami’ar Abuja zuwa Jami’ar Yakubu Gowon don girmama tsohon shugaban kasa. Kudurin yana jiran amincewar majalisar tarayya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci taron majalisar zartaswa ta tarayya (FEC). Tinubu na jagorantar taron ne wanda ake tunanin shi ne na karshe a 2024.
Kotun koli a ranar Litinin, 16 ga watan Disamba 2024, ta yi watsi da karar Ambrose Owuru na neman tsige Bola Ahmed Tinubu daga kujerar shugaban Najeriya.
Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello zai sake nufar Kogi. A wannan karon, shi ne zai shigar da kara. Ya zargi wata jarida da son hada shi fada da shugaba Bola Tinubu.
Gwamnatin Tinubu ta na kara karbo aron kudi a kasar nan. Wannan na zuwa duk da yawan basussukan da aka karba a cikin shekarar da muke ciki ta 2024.
Jam'iyyar APC ta yi martani kan ziyarar da Rabi'u Kwankwaso da Donald Duke suka kai ga Obasanjo a kan siyasar Najeriya. APC ta ce ziyarar ba za ta ba ta tsoro ba
ECOWAS ba ta ji dadin dagewar kasashe uku na ficewa daga cikinta ba. Nijar, Mali da Burkina Faso sun jaddada kudirinsu na barin kungiyar baki dayanta.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ba gwamnatin Bola Tinubu shawara kan zanga-zangar da aka yi. Ya ce ya kamata ta koma ta sake lale.
Dan gwagwarmayar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo ya bukaci Bola Tinubu ya ja kunnen mataimakinsa, Kashim Shettima kan sukar Kemi Badenoch da ke Burtaniya.
Bola Tinubu
Samu kari