Bola Tinubu
Matar shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu ta raba tallafin miliyoyin kudi ga tsofaffi a Arewa, Gombe da Nasarawa. Tsofaffi 500 ne suka samu tallafin N50m.
Majalisar Wakilai ta fara bincike kan rashin kawo tarakta 2,000 da injinan noma 100, da darajarsu ta kai N111.8bn duk da kashe kuɗi don inganta tsaron abinci.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Aisha Garba, kwararriyar a fannin ilimi a matsayin shugabar hukumar kula da ilimin ba< ɗaya ta ƙasa watau UBEC.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce kudirin harajinsa na da amfani. Tinubu ya jefa kasar nan cikin ce-ce-ku-ce a 'yan kwanakin nan. Arewa ta ki kudirin haraji.
Rt. Hon Tajuddeen Abbas ya fara hada kan 'yan majalisa a kan kudirin harajin Tinubu. Ana zargin Kakakin majalisar ya zauna da wasu shugabanni a kan batun.
Hukumomin EFCC da ICPC sun samu nasarori a 2024 ciki har da gurfanar da tsofaffin gwamnoni da ministoci da kwato biliyoyin kudin gwamnati da aka sace.
Wasu daga cikin 'yan APC su ne neman Sanata Kawu Sumaila ya dawo cikin jam'iyyar. AbdulMajeed Danbilki Kwamanda za kwadaitar da Sanata kujerar gwamnan Kano.
Gwamnan jihar Delta Sheriff Oborevwori ya ce ba za su bi tsare tsaren Bola Tinubu da APC da T Pain masu jefa al'umma a wahala ba. Ya ce Tinubu ya kawo yunwa.
Mataimakin shugaban kasa ya isa kasar Saudiyya. Wannan na daga ziyarar aiki da ya kai kasashen waje 2.Kashim Shettima zai gana da mahukuntan Saudiyya.
Bola Tinubu
Samu kari