Bola Tinubu
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nuna takaici bayan aukuwar iftila'in da ya yi sanadin mutuwar mutane a Abuja da Anambra inda ya fasa gudanar da bukukuwan ya shirya.
Shahararren dan kasuwa a Najeriya, Alhaji Aliko Dangote ya yabawa salon mulki da tsare-tsaren Bola Tinubu inda ya ce hakan ya rage farashin man fetur.
Hukumomi a kasar Nijar sun zargi Najeriya da Bola Tinubu da neman kawo cikas a mulkin sojoji a kasar inda ta ce yana hada baki da wasu ƙasashen duniya.
Kotun Abuja ta tsare Olamide Thomas kan tuhume-tuhume uku da suka shafi barazana ga dan shugaban kasa. An dage shari’ar zuwa 30 ga Disamba don ci gaba.
Tsofaffin shugabannin kasa a Najeriya za su samu N27bn a shekarar 2025 da aka ware domin biyansu hakkokinsu tare da mataimakansu lokacin mulkinsu.
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya yi magana kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya ce tsare-tsarensa suna kan hanya duk da matsin da ake ciki.
Bayan umarnin mai girma shugaban kasa, gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin ɗaukar fasinjoji kyauta a jiragen kasa, ta faɗi wuraren da ƴan Najeriya za su je.
Tsohon shugaban majalisa, Yakubu Dogara ne ya bayyana haka. Ya shawarci 'yan Arewa jagororinsu ne su ka gaza a shekaru 40 da aka shafe ana mulkin kasar.
Yan Najeriya sun bayyana takaicin yadda ake kara samun karancin takardun kudi a kasar. Wannan ta sa kungiyar NLC ta nemi daukin shugaban kasa, Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari