Bola Tinubu
Akwai manyan ‘yan siyasar Kano da ke goyon bayan Bola Ahmed Tinubu yayin da hankali ya karkata kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027 da ke tafe nan da watanni 28.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana matsayarsa kan zaben 2027 da wasu ke ta shirye-shirye domin neman takara inda ya ce a yanzu ya himmatu wurin inganta Najeriya.
Kalu Aja ya kawo shawarar karya abinci a cikin 'yan watanni. Idan ‘yan kasuwa su ka samu $1 a kan N2000, masanin tattalin arzikin ya ce abinci zai sauko.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gama tsara yadda zai yiwa majalisar ministocinsa garambawul, wasu majiyoyi sun bayyana iya abin da suka sani.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya yi waje da Heineken Lokpobiri daga kan mukaminsa.
Wasu kayan da ake shigo da su daga ketare za su rage tsada kwanan nan. Akwai kaya 60 da gwamnati ta cirewa VAT domin kawo saukin tattalin arziki.
Bayan matsin lamba daga ƴan majalisar wakilai, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da ba kakakin majalisa Tajudeen Abbas lambar girma ta GCON.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya yi magana bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Umo Eno inda ya ce zai yi kewar marigayiyar har karshen rayuwarsa.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kano da ke wakiltar Tudun Wada/Doguwa, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya mayarwa Rabiu Musa Kwankwaso martani kan zaben 2027.
Bola Tinubu
Samu kari