Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa ba zai binciki hafsoshin tsaro ba kan yadda suke kashe kudaden da aka ware musu domin yaki da ta'addanci.
Shugaba Tinubu ya nuna kwarin gwiwa a tattaunawarsa da manema labarai a Legas, inda Reuben Abati ya ce ya so yiwa Tinubu 'yar kure amma bai samu dama ba.
Tinubu ya yi nade naden mukamai amma daga bisani ya soke su, wanda ya janyo ce-ce-ku-ce a cikin al'umma. Legit ta jero mutum 10 da irin hakan ta faru da su.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci 'yan Najeriya su taya shugabanni da addu'a, kaunar juna, zaman lafiya, da hadin kai yayin bikin Kirsimeti na bana.
Masu ruwa da tsaki a APC a jihar Benue sun ce hadin kansu zai jawo gagarumar nasara ga Bola Tinubu a 2027 a yankin Arewa ta Tsakiya da jihar Benue baki daya.
Jigon APC, Jesutega Onokpasa, ya bayyana cewa babu shakka gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta gaza wajen samar da wadataccen abinci.
'Kungiyar Amnesty Int'l tashiga fargaba. Ta yi zargin wasu da dauke fayil din matashin daga asibitin Maiduguri. Ana zargin 'yan sanda da jefansa da gurneti
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce jami'an tsaron kasar nan su na kokari matuka. Ya ce yanzu haka ana samun saukin tafiye-tafiye. a wasu daga cikin titunan kasar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi magana kan yadda cire tallafin mai ya shafi mutane da tattalin arzikinsu inda ya ba da labarin yadda lamarin ya shafi wani abokinsa.
Bola Tinubu
Samu kari