Bola Tinubu
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya caccaki tsohon shugaban jam'iyyar PDP, Uche Secondus inda ya fadi dalilin da yasa ya haɗa baki aka cire shi daga mukaminsa.
A washe garin Kirsimeti talakawa suka yi dogon layi a gidan Bola Tinubu a Legas domin neman tallafin abinci. Haka ya sa LP, PDP da YPP sukar Tinubu.
Gwamnan Bauchi, Bala Abdulƙadit Mohammed ya ce kafewar shugaban ƙasa Bola Tinubu kan kudirin haraji gayyato rikici ne, ya ce tsarin ba alheri ba ne.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce ya kamata shugaba Bola Ahmed Tinubu ya saurari al'umma kan kudirin haraji yana mai cewa ba a mulkin soja ake ba.
Jigo a siyasar Kudancin Najeriya, Doyin Okuoe ya ce bai kamata wani dan Arewa kamar Atiku Abubakar ya karbi mulki a hannun shugaba Bola Tinubu ba a 2027.
Najeriya ta karyata zarge-zargen da jamhuriyyar Nijar ta yi na cewa ta na da hannu wajen shigo da 'yan ta'adda bayan ta ba Faransa damar shigo da sojoji kasar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya shawarci iyalan gwamnan Jigawa bayan rashin mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi da ta rasu a ranar Laraba, 23 Disamba, 2024.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya kara ba 'yan Najeriya hakuri game da mulkin Bola Tinubu inda ya ce yana aiki tukuru domin warware matsalolin kasa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar cika shekaru 75 inda ya yaba masa kan gudunmawar da ya bayar ga ci gaban ƙasa.
Bola Tinubu
Samu kari