Bola Tinubu
Dan majalisar Kano, Dr. Mustapha Ghali ya ce bai dace takwarorinsa daga Arewa su zuba idanun a kan kudirin harajin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta gabatar masu ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna farin cikinsa bayan matatar Warri ta dawo aiki. Shugaba Tinubu ya yabawa kamfanin NNPCL bisa wannan nasarar.
Rikicin siyasa ya kara kaurewa tsakanin Shehu Sani, Nasir El Rufa'i da Reno Omkri kan yadda Bola Tinubu ke tafiyar da mulki. Yan siyasar sun harbin juna da kalamai.
Tinubu zai sanar da sunayen jakadun Najeriya nan da 'yan makonni, inda aka ce yana kan gyara ofisoshin diflomasiyya don tabbatar da aikin jakadun cikin tsari.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye ta ke wajen inganta rayuwar matasa, inda ake shirin samar da karin ayyukan yi bayan hadin gwiwa da Saudiyya.
Gwamnatin tarayya ta yi yi kira ga gwamnan Bauchi ya jaye kalaman da ya yi kan Bola Tinubu a kan kudirin haraji. Tinubu ya yi wa gwamnan Bauchi wankin babban bargo.
Yayin da ‘yan arewa ke adawa da batun haraji, Jide Ojo ya shawarci Tinubu da ka da ya janye kudurin. Ya kuma yi bayani kan goyon bayan da Tinubu zai samu a 2027.
Shugaba Bola Tinubu ya amince a kafa jami'ar tarayya a Kudancin Kaduna domin ci gaban ilimi. Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana hakan.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya mika ta'aziyyar Najeriya ga shugabanni da sauran mutanen Amurka bayan tsohon shugabansu, Jimmy Carter ya koma ga Mahaliccinsa.
Bola Tinubu
Samu kari