Bola Tinubu
Babban manajan kogunan Hadejia da Jama’are, Rabiu Suleiman Bichi, ya bayyana cewa Kano za ta kada kuri'a sosai ga APC da Bola Tinubu a zaben 2027.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da ɗan takarar shugaban ƙasa na NNPP a 2023, Rabiu Kwankwaso ns cikin ƴan siyasar da suka fi tashe a shekarar 2024.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq ya fito ya yabi manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce manufofin suna yin aiki sosai.
Dan takarar shugaban kasa a LP, Peter Obi ya musanta rade-radin tattaunawar hadaka da PDP, NNPP ko wata jam’iyyar siyasa inda ya ce ba gaskiya ba ne.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta bayyana damuwa a kan yadda ilimi ke ci gaba da barbarewa a Najeriya, inda ta nemi gwamnati ta magance matsalar.
Tsohon shugan APC, Salihu Lukman ya ce sun fara haduwa domin kayar da Bola Tinubu a zaben 2027 mai zuwa. Salihu Lukman ya ce suna hada kai da 'yan APC.
Abubuwa da dama sun ja hankali a fagen siyasar Najeriya a shekarar da ake bankwana da ita, musamman ta fuskar jam'iyyun adawa masu son kwace mulki daga APC.
Abdullahi Tijjani Gwarzo wanda ya rike muƙamin tsohon Minista, ya yaba wa shugaba Bola Tinubu kan jagoranci da gyare-gyare don ci gaban Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Mista Peter Obi ya ce gwamnatin Tinubu na yi wa yan Najeriya rufa-rufa game da ainihin halin da ƙasar nan ke ciki a yanzu.
Bola Tinubu
Samu kari