Bola Tinubu
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya yi takaicin karuwar rashin tsaro da ke kamari a fadin kasar nan, ya nemi gwamnati ta dauki mataki.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya shiga ofis bayan kammala huhu a kasashen ketare. Yan Najeriya da dama sun tura bukatun kan matsalolin da ake fama da su a Najeriya.
Bankin duniya ya ce an samu koma bayan haɓakar tattalin arzikin Najeriya a lokacin mulkin Muhammadu Buhari. Bankin duniya ya ce an samu barna a lokacin Buhari.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Kashim Shettima ya wakilce shi a wajen taron CHOGM 2024 da za a yi. Za a gudanar da taron a ranakun 21 zuwa 26 ga Oktoba.
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Ogun, Taiwo Adeola ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri da gwamnatin Bola Tinubu kan wahalar da ake sha a kasar nan.
Gwamnatin tarayya ta sanya harajin kashi biyar kan ayyukan sadarwa, wasanni, da wasu nau'ikan caca a matsayin wani kudiri na kawo sauyi ga tsarin harajin Najeriya.
Mun kawo ‘yan siyasar da za su iya ƙalubalantar Bola Tinubu idan zai nemi tazarce. Wasu sun fara kawo zancen wadanda za su nemi mulki a zaben 2027.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon shugaban Najeriya, Janar Yakubu Gowon murnar cika shekaru 90 inda ya ce yana ba shi shawarwari masu kyau.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gama hutun da yake yi, ya dawo Najeriya. Olusegun Dada ya yi magana ya na mai nuna jirgin fadar shugaban Najeriya ya sauka.
Bola Tinubu
Samu kari