Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana irin shirin da ya yi wa Najeriya inda ya ce yana da gogewa da sanin yadda za a gudanar da mulki don gina Najeriya.
Abubakar Abdussalam Babangwale ya yi lacca a kan sababbin kudirorin gyaran haraji, ya fadi abin da ya kamata shugabanni da talakawan Arewa su yi kan batun.
APC ta raba kan Muhammadu Buhari da kwamitin John Oyegun ya zauna da duka masu neman tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin APC gabanin zaben 2023.
Daruruwan mutane ne suka yi dafifi domin gaishe da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bayan sallame Sallar Juma'a a babban masallacin jihar Legas.
Mr. Nyesom Wike ya ce jihar Ribas ba ta taba samun gwamna adali kuma mai nagarta kamarsa ba, ya ce Odili ne ke zuga Fubara ya take umarnin shugaban kasa.
A wannan rahoto da muka tattaro, za a ji bankin CBN ya fadi dalilin ma’aikata 1000 na ajiye aiki a Najeriya watanni bayan an maida wasu ofisoshi zuwa Legas.
Kungiyoyin Bokaye sun yin alkawarin yin amfani da rundunonin aljannunsu kan duk kasashen da ke yi wa Nijar zagon kasa. Bokayen sun yi alkawarin yakar makiya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu zai tafi ziyarar kwana ɗaya a jihar Enugu gobe Asabar, zai kaddamar da wasu muhimman ayyuka da Gwamna Mbah ya gama.
Shugaban kungiyar Izalah, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ba malaman Sunnah shawara kan rigimar Nijar da Najeriya inda ya ce ka da su manta da alakar Musulunci.
Bola Tinubu
Samu kari