Bola Tinubu
Shugaban APC ya shigan fadan Peter Obi da Felix Morka inda ya ce jigon APC ya yi gaskiya kan barazanar kisa da aka masa. Ganduje zai cigaba da kare gwamnatin Tinubu.
Kakakin APC na ƙasa, Felix Morka ya ce sama da mutane 400 me su ka yi masa da iyalansa barazanar kawar da su daga doron kasa saboda sa'insa da Peter Obi.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP an zaben 2023, Peter Obi ya yi martani kan jita-jitar cewa an cafke shi inda ya karyata labarin kama shi a Abuja.
Manyan 'yan siyasa a Najeriya sun fara shiri domin tunkarar zaben 2027 mai zuwa. Ibrahim Shekarau da Salihu Lukman sun fara shirin tunkarar Tinubu a 2027
KAsar Faransa ta yi magana kan zzargin cewa tana da hannu wajen yamutsa Nijar tare da hada baki da Najeriya. Wakilin Faransa, Bertrand de Seissan ne ya magantu.
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya ware Naira biliyan 55 a kan jiragen shugaban kasa a kasafin 2025. 'Yan adawa sun caccaki gwamnatin tarayya kan lamarin.
Gwamnan jihar Bauchi ya yi nasiha ga Sheikh Jingir kan yadda Bola Tinubu ke tafiyar da mulki a kasar nan. Bala Muhammad ya ce a isar da sakon ga Bola Tinubu.
Majalisar Wakilan kasa ta 10 ta ce an fara zama domin nazartar abin da kasafin kudin 2025, da Shugaban kasa, Bola Tinubu ya gabatar a ranar 18 Disamba, 2024.
Jam'iyyar APC rashen Amurka ta yi gargadi kan lambar rashawa da kungiyar OCCRP ta ba Bola Tinubu a 2024. APC ta ce ana son bata suna ne ga Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari