Bola Tinubu
Tafiyar siyasar tsohon gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau ta League of Northern Democrats na sake samun ƙarfi bayan goyon bayan tsofaffin shugabannin kasa.
Tinubu ya dura Abu Dhabi domin halartaron taron ADSW 2025, inda zai bayyana nasarorin Najeriya, tattaunawa da shugabannin UAE, da karfafa ci gaban kasar mai dorewa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya caccaki tsohon ministan matasa da wasanni na lokacin Shugaba Muhammadu Buhari wato Solomon Dalung.
An fito da sabon salon GDP da zai rika la’akari da harkoki irinsu karuwanci. NBS tana so karfin tattalin arziki ya karu don haka za a tattaro sauran bangarori.
'Yan majalisar tarayya sun bukaci gwamnatin Bola Tinubu ta yi bayani kan kudin tallafin man fetur da aka ce an tara bayan cire tallafi. Minista ya gaza ba da amsa.
Karamar ministar kwadago, Nkeiruka Onyejeocha ta ce gwamnatin Tinubu za ta sake duba mafi ƙarancin albashin ma'aikata nan da ƙasa da shekaru biyu masu zuwa.
Prince Adewole Adebayo ya ce Tinubu ya tarar da tattalin arzikin Najeriya cikin matsala, amma ya kara dagula shi saboda rashin kwararru a tawagarsa.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya nemi a sake duba tallafin dala biliyan 50 da China ta ware don Afirka, duba da muhimman ayyukan more rayuwa da ake buƙata.
Wasu shugabannin PDP a jihar Delta sun magantu kan rade-radin cewa Gwamna Sheriff Oborevwori zai koma APC inda suka kalubalance shi da ya fito ya fadi gaskiya.
Bola Tinubu
Samu kari