Bola Tinubu
Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta fara biyan karin kudaden fansho ga ma'aikatan da suka yi ritaya.
Wata kungiyar matasan Arewa sun bayyana rashin jin dadin yadda wasu daga cikin jagororin yankin su ke neman goyon bayan kudirin harajin Bola Ahmed Tinubu.
Hadimin shugaban kasa kan yada labarai, Daniel Bwala ya bukaci gwamnonin Arewa su rage surutu kan kudirin haraji su tura kukansu ga majalisar tarayya.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce babu wata tsamar siyasa tsakaninsa da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, gaskiya kawai yake ƙoƙarin gaya masa.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa ta na bakin kokarinta domin ganin an kawo karshen ta'addanci a fadin Najeriya, ta nemi karin tallafin gwamnati.
Kungiyar kabilar Ibo ta Ohanaeze Ndigbo ta bayyana cewa babu wani dalili da zai sa a rika kace-nace a kan sake zabar Bola Ahmed Tinubu ya koma kujerarsa.
Hadimin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shaida cewa jama'a sun fara ganin yadda matakan gwamnatin tarayya suka fara haifar da da mai ido ga talakawa.
Hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ragargaji Tinubu kan tashin farashin kayayyaki. Ya ce an yaudari Bola Tinubu kan matakan da ya dauka.
Gwamnatin Jihar Bauchi ta zargi hadimin shugaban ƙasa, Sunday Dare da rashin sanin makamar aiki da rashin kishin kasa, bayan ya yi martani a kan sukar Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari