Bola Tinubu
Kungiyar mazauna jihar Kaduna a karkashin kungiyar BEPU ta shawarci gwamnatin tarayya da ta rungumi tsarin da Gwamna Uba Sani ya dauka a kan 'yan ta'adda.
Sanata Ali Ndume ya ce yaki da Boko Haram zai yi tasiri sosai da karin jiragen yaki, ya kuma yi kira ga Tinubu da ya maida hankali kan tsaro da jin dadin jama’a.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ba da shawara ga gwamnatin tarayya karkashin jagorancin mai girma Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, ya bayyana cewa yana ganin girman shugaban Bola Ahmed Tinubu, ba zai iya sukarsa ba.
Kwamitin majalisar tarayya ya nuna damuwa kan kasafin kudi na Naira biliyan 11.8 da aka ware domin kaddamar da ma’aikatar raya dabbobi, yana rokon karin kudi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sabon nadi a hukumar tsaron farin kaya ta DSS. Shugaban kasan ya amince da nadin mataimakiyar darakta janar ta hukumar.
Wata kungiya ta fara tone tone kan maganar takarar gwamnan Legas da aka ce dan Tinubu, Seyi Tinubu ya cancanta a 2027. Kungiyar ta ce ba dan jihar Legas ba ne.
Malam Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya zargi gwamnatin jihar Bauchi da almubazzaranci da kudaden jama'a, don haka ba shi da wani hurumi na shukar Tinubu.
'Yan majalisun Arewa sun bayyana cewa za su cigaba da tirjiya ga Bola Tinubu kan kudirin haraji da ya gabatar. Majalisa za ta tattauna haraji da lasafin kudi.
Bola Tinubu
Samu kari