Bola Tinubu
Ministan walwala da yaki da talauci, Nentawe Goshwe Yilwatda, ya kare shirin da ma'aikatarsa na kashe N300m domin siyo kayan ofis. Ya ce ma'aikatar na bukatar kudin.
Gwamnatin Bauchi ta zargi shugaba Bola Tinubu da amfani da ministoci domin ruguza 'yan adawa a zaben 2027. Bala Mohammed ya karyata zargin Yusuf Tuggar.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta yi martani ga sarkin Kano, Muhammadu Sanusi kan sukar tsare tsaren farfado da tattalin arziki da Tinubu ya kawo Najeriya.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya ce ba zai takmaki gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ba saboda ba ta nufinsa da alheri.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa zai cigaba da ragargazar 'yan ta'adda a fadin Najeriya. Shugaban kasar ya bukaci hadin kan 'yan kasa.
Kungiyar mazauna jihar Kaduna a karkashin kungiyar BEPU ta shawarci gwamnatin tarayya da ta rungumi tsarin da Gwamna Uba Sani ya dauka a kan 'yan ta'adda.
Sanata Ali Ndume ya ce yaki da Boko Haram zai yi tasiri sosai da karin jiragen yaki, ya kuma yi kira ga Tinubu da ya maida hankali kan tsaro da jin dadin jama’a.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya ba da shawara ga gwamnatin tarayya karkashin jagorancin mai girma Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dattawa, ya bayyana cewa yana ganin girman shugaban Bola Ahmed Tinubu, ba zai iya sukarsa ba.
Bola Tinubu
Samu kari