Bola Tinubu
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya yi magana kan sukar da ya yi wa gwamntin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ba a fahimci kalamansa ba.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya caccaki shirin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na ba da tallafin shinkafa ga 'yan Najeriya.
Kungiyar Northern Patriotic Coalition for Democracy (NPCD) ta caccaki Sarki Muhammadu Sanusi II bayan sukar gwamnatin Bola Tinubu da tsare-tsarenta.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da gwamnonin Najeriya sun samu fahimtar juna kan kudirin gyaran haraji mai cece-kuce.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta bayyana lokacin da za ta fara biyan kananan hukumomi kudadensu kai tsaye.
Rahoton Bankin duniya ya bayyana cewa manufofin gwamnatin tarayya sun fara haifar da da mai ido bayan an samu samun ci gaban tattalin arzikin kasar.
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na TCN ya bayyana cewa wasu bata gari sun lalata manyan layukan wuta, wanda ya jawo zai jefa jama'ar garin a cikin duhu.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa nan da watanni 14 ƴan Najeriya za su ci gaba da amfani da titin da ya taso daga Abuja ya shiga Kaduna, ya bi Zaria zuwa Kano.
Gogaggen Lauya, Barista Abba Hikima ya na ganin bai kamata Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya rufe bakinsa a kan matsalolin tattalin arzikin Najeriya ba.
Bola Tinubu
Samu kari