Bola Tinubu
Ana ta magana kan takarar gwamna na Seyi Tinubu a jihar Lagos inda jigon APC, Joe Igbokwe ya ce kira na amincewa da lamarin zai kawo rarrabuwa ne kawai.
Masanin siyasa a Najeriya Farfesa Bolaji Akinyemi ya gargadi shugaba Bola Tinubu kan yin fito na fito da shugaba Donald Trump na Amurka don kare martabar Najeriya
Ministan kudi da tsara tattalin arziki, Wale Edun ya samu tirjiya daga wasu Sanatoci bayan ya shaida masu cewa tattalin arziki ya fara farfadowa.
Sheikh Murtala Bello Asada ya koka kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya yi addu'ar Allah ya tarwatsa azzaluman shugabanni da ke lalata yankin Arewa.
Kasar Faransa za ta dauki nauyin tattara bayanai kan harkokin ma'adinai a Najeriya. Hakan na cikin kokarin kasahsen wajen ganin sun cimma yarjejeniya.
Gwamnati za ta dauki matasa masu shekara 25 zuwa 35 domin su yi aiki a ƙananan hukumomi 774 karkashin shirin kiwon lafiya na NHFP. An kafa sharudda.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Muhammadu Dingyadi, ya bayyana cewa gwamnati na aiki tukuru domin magance matsalar rashin aikin yi a kasar nan.
Gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu ta shawarci kasashen duniya su saka ido domin tabbatar da cewa an cika yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya bayyana cewa babu tantama dukkan mutane jihar za su sake ba shugaban ƙada, Bola Tinubu kuri'unsu a zaben 2027.
Bola Tinubu
Samu kari