Bola Tinubu
Tsohon sakataren kwamitin yakin neman zaben gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe, Adamu Modibbo ya tattara komatsansa ya fice daga jam'iyya mai mulki.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan 'Quranic Festival', Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe ya yi kira ga al’umma su rika nuna adalci a duk wani batu da ya tashi.
Gwamnoni sun yi sauye sauye kafin yarda ka kudirin harajin Bola Tinubu. Sun dakatar da kara harajin VAT, sauya yadda za a raba kudi ga jihohi da NITDA da TETFUND
Kungiyar kwadago ta NLC ta bukaci ministan lantarki Bayo Adelabu ya yi murabus saboda gaza magance matsalolin wuta a Najeriya. NLC ta ce bai kware ba sam.
Sunny Moniedafe ya shigar da ƙara a kotu kan APC, yana neman jam'iyyar ta mayar masa da N10m da ya biya na fom ɗin takara a 2022, da kuma diyyar N100m.
Gwamnatin tarayya ta ce kokarin da hukumomin tsaro su ke yi ya na taka muhimmiyar rawa domin a kawar da ta'addanci a fadin Najeriya a cikin shekaru biyu.
Farfesa Usman Yusuf ya ce wajibi ne kowan musulmi ya tsoma baki a kan abubuwan addini da ba su dace ba bayan malaman Izala za su jagoranci taron addu'a a Abuja.
Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin karin kudin katin waya na kira da data yayin da SERAP da NATCOMS ke shirin maka gwamnatin Tinubu da NCC a gaban kotu.
Kungiyar 'yan kasuwa ta TUC ta bayyana rashin jin dadinta a kan shirin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu na karin harajin VAT, kamar yadda dokokin gyaran haraji.
Bola Tinubu
Samu kari