Bola Tinubu
Shugaban sojojin Najeriya, Laftanal Janar Taoreed Lagbaja ya rasu ya bar mata da yara biyu. Muhimman abubuwa da ya kamata ku sani a kan shugaban sojin Najeriya.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya ja kunnen kananan yara a kan batun zanga zanga da za a iya gudanarwa a nan gaba, ya ce su dauki darasi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya taga Donald Trum murnar lasshe zaben shugaban ƙasar Amurka, ya nuna bukatar kara inganta alakar Najeriya da Amurka.
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa majalisar dattawa ba za ta saurari bukatar Tinubu kan haraji ba. Ndume ya ce za su tara Sanatoci domin yaki da Tinubu a majalisa.
Fadar shugaban kasa, ta sanar da rasuwar babban hafsan sojojin kasan Najeriya, Janar Taoreed Lagbaja. Shugaba Bola Tinubu ya aika sakon gaggawa ga al'umma.
Mazauna Arewacin kasar nan su ka shiga mawuyacin hali bayan shafe fiye da rabin Oktoba babu wutar lantarki wanda ya jawo asarar akalla Naira tiriliyan 1.5.
Sanatan da ke wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya ba gwamnati shawarar abin da ya kamata ta yi wa yaran da aka saki bayan an tsare su saboda zanga-zanga.
Kungiyar makarantu masu zaman kansu ta yi alkawarin ɗaukar nauyin karatun yaran zanga zanga da aka kama. Ta yi alkawari wa yaran ne bayan an sake su.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nuna godiyarsa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan sakin yaran da aka tsare saboda zanga-zangar da aka yi a Agusta.
Bola Tinubu
Samu kari