Bola Tinubu
Mataimakin shugaban majalisar wakilan Najeriya, Benjamin Kalu, ya yi magana kan cire tallafin man fetur da gwamnati ta yi. Ya ce hakan ya haifar da ci gaba.
Kungiyoyin matasan Neja Delta sun bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu nasara cikin sauki a 2027. Kungiyoyi sama da 20 ne suka fadi haka.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje da tsohon mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna sababbin mukamai.
Wani sabon rahoto ya bayyana fargabar karuwa matsanancin talauci a Najeriya biyo bayan tsadar rayuwa da hauhawar farashi da ake fama da shi a fadin Najeriya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sake gwangwaje tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasir Yusuf Gawuna da sabon muƙami a gwamnatin tarayya.
Majalisar koli ta addinin Musulunci, NSCIA ta bayyana goyon bayanta ga shirin 'Qur'anic festivcal' da wasu daga cikin Musulmi ke ganin ya saba da koyarwa addini.
Tsohon gwamnan Neja, Dr Mu'azu Babangida Aliyu ya kalubalanci gwamnatin tarayya kan rufe iyakoki inda ya nuna cewa hakan bai kawo wani amfani ga kasa ba.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya yi wankin babban bargo ga ministan Abuja, Nyesom Wike inda ya ce ya mayar da aikin minista hayaniya da hargowa.
Tinubu ya ƙaddamar da ginin sansanin sojoji a Abuja, ya yi alkawarin tallafi da inganta jin daɗin sojojin Najeriya yayin da ƙarancin gidaje ya zama kalubale.
Bola Tinubu
Samu kari