Bola Tinubu
Jam'iyyar APC ta nesanta ministan harkokin tattalin arzikin ruwa, Gboyega Oyetola daga neman takarar gwamnan jihar Osun. APC ta ce 'yan adawa ke yada fastocin karya.
Matar shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu ta gaisa da dalibai tana musu nasiha da kishin kasa. Matar Tinubu ta ba da mamaki yayin da ta fito a mota ta gaisa da dalibai
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya fadi matsayarsa ko da kuwa yana cikin gwamnatin Bola Tinubu yayin martani kan zargin sukar APC saboda bai cikin gwamnati.
Sanata Shehu Sani ya yi zazzafar suka ga tsohon gwamnan jiharsa ba tare da kiran sunan kowa ba, lamarin da ya ke kama da mayar da martani ga Nasir El Rufa'i.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ba zai mika mulki ba, sai dai a kwata.
Tsohon gwamnan jihar Osun, Bisi Akande ya bayyana cewa magoya bayan Peter Obi sun so dakile fitowa takarar Bola Ahmed Tinubu, har sun kitsa zanga-zangar #EndSARS.
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma dattijon ƙasa, Pa Bisi Akande ya bayyana cewa Bola Tinubu ya gaya masa rashin lafiyar da ke masa ciwo kafin zaɓen 2023.
Mutanen yankin Watuolo a karamar hukumar Ado na jihar Benue sun fito cikin dare sun yi farautar masu lalata wutar lantarki a Najeriya, an kama mugu guda daya.
Malam Nasir El-Rufai ya ba hadimin Bola Tinubu, Daniel Bwala shawara kan rike muƙaminsa inda ya ce tun farko bai son muƙami a gwamnatin Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari