Bola Tinubu
shugaban kasa Bola Ahmed Bola Tinubu ya sanya hannu kan dokar kafa jami'ar fasahar muhalli a yankin Ogoni a jihar Rivers bayan kafa wata jami'ar a Kudancin Kaduna
Tsohon dan takarar Shugaban kasa, Atiku Abubakar da zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da nuna alamun karfa-karfa wajen gudanar da babban zabe mai zuwa.
Gwamnatin tarayya ta shirya gudanar da taro da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) kan karin kudin kira da data. NLC dai ta shirya gudanar da zanga zanga kan karin.
Shugaban jam'iyyar SDP na kasa, Shehu Gabam, ya koka kan yadda gwamnatin Bola Tinubu ke tsangwamar 'yan adawa. Ya ce shugaban kasan ba zai kai labari ba a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya caccaki 'yan siyasan da ke shirin yin hadaka domin kawar da Shugaba Bola Tinubu. Ya ce ta kare musu a APC.
Dan majalisar wakilai karkashin jam'iyyar PDP a Osun, Oluwole Oke, ya ce tsohon gwamna, Ogbeni Rauf Aregbesola har yanzu yana da tasiri a siyasar jihar.
Hadimin Bola Tinubu, Sunday Dare ya bayyana shirin yan adawa domin tunkarar 2027 a matsayin shiririta inda ya ce mai gidansa ya mayar da hankali wurin inganta kasa.
Wani dan Arewa a shafin sada zumunta ya nuna goyon bayansa ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Hakan ya sanya mutane da dama sun yi masa rubdugu.
Gwamnati za ta kara kudin wutar lantarki a Najeriya, in ji Verheijen, don jawo masu zuba jari da kuma tabbatar da ingantaccen tsarin samar da wuta.
Bola Tinubu
Samu kari