Bola Tinubu
Dan majalisar dokokin Najeriya ya ce gwamnoni sun fara barazanar hana tikitin takarar 2027 ga duk dan majalisar da ya amince da kudirin haraji na Bola Tinubu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bar Najeriya domin zuwa kasar Brazil a daren ranar Lahadi. Shugaba Tinubu zai halarci taron kasashen G20 a Brazil.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya taya Gwamna Lucky Aiyedatiwa murnar lashe zaben gwamnan jihar Ondo wanda aka yi a jiya Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya taya Gwamna Lucky Aiyedatiwa murnar lashe zaben Ondo inda ya ce saura su kwace jihohin Osun da Oyo.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karrama firaministan India, Narendra Modi da lambar yabo ta kasa. Tinubu ya ce firaministan abokin Najeriya ne.
Tsohon ministan wasanni a gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, Solomon Dalung ya caccaki garambawul din da Bola Tinubu ya yi wa majalisar ministocinsa.
Olusegun Obasanjo ya caccaki tsarin mulkin Bola Tinubu ya raɗa masa suna Baba go slow. Obasanjo ya ce yana shaida yadda kasa ta rikice a mulkin Bola Tinubu.
Sanata Mohammed Ali Ndume da ke wakiltar Borno ta Kudu ya bukaci Daniel Bwala ya nemi gafarar mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima kan abin da ya yi masa.
Dan takarar jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP), Dr. Abass Mimiko, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba zai tsoma baki ba a zaben gwamnan Ondo.
Bola Tinubu
Samu kari