Bola Tinubu
Sanatan jam'iyyyar NNPP mai wakiltar Kano ta Kudu, Kawu Sumaila, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan amincewa da kafa kwalejin kimiyya da tarayya a Kano.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta yi muhimman ayyuka daga shiga shekarar 2025. A watan Janairu kadai Bola Tinubu ya yi wasu muhimman ayyuka guda 6 a Najeriya.
Bayan dakatar wasu daga cikin Kwamishinonin zabe a jihohin Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya nemi amincewar Majalisar Dattawa don korarsu su guda uku.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana cewa tallafin da Uwargidan Shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta ba jihar zai karfafa wa jama'ar da gobara ta shafa gwiwa.
Bayan samun karin kudi daga hukumomin gwamnati, Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci a kara kasafin kudi a majalisar dattawa daga N49.7trn zuwa N54.2trn.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa'i ya ce maganar Hajiya Na'atu ta yi a kan Bola Tinubu game da rashawa gaskiya ne. Ya fito da hujjoji kan zargin Tinubu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai shilla zuwa birnin Paris na kasar Faransa a ranar Laraba. Shugaban kasan zai gana da Shugaba Emmanuel Macron.
Sanata Goje ya yabawa Shugaba Tinubu, majalisar tarayya, da al’umma baki daya. Ya yi kira da a ci gaba da addu’a don nasarar shugabanni da cigaban Najeriya.
'Yar gwagwarmaya, kuma 'yar siyasa a Arewacin Najeriya, Hajiya Naja'atu Muhammad ta tabbatar da cewa akwai shaidar Nuhu Ribadu ya zargi Tinubu da rashawa.
Bola Tinubu
Samu kari