Bola Tinubu
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ce za su buga da Atiku a 2027. Ya ce yana girmama Atiku Abubakar inda yake kiransa da Baba a bayan fage.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da soke JSS da SSS, ta kuma gabatar da tsarin karatun bai daya na shekaru 12 wanda zai taimaka wajen inganta ilimi a Najeriya.
Kungiyar Matasa Arewa ta zargi Amaechi, Bafarawa da Shinkafi da yunkurin tayar da zaune tsaye ga gwamnatin Tinubu. Ta nemi jami'an tsaro su dauki matakin gaggawa.
Tsohuwar Ministar Mata da Bola Tinubu ya kora a watan Oktoban 2025, Uju Kennedy-Ohanenye, ta koma harkar fina-finan Nollywood a Kudancin Najeriya.
Tinubu ya sauke shugabannin jami’o’i da dama, ciki har da Farfesa Aisha Maikudi ta jami’ar Abuja da Farfesa Chigbu na UNN, tare da nada sabbin shugabanni.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala, ya caccaki tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. Ya ce Tinubu bai damu da kalamansa ba.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU), ta bayyana rashin jin dadin yadda gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta yi shiru a kan bukatun da ta bijiro da su.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bukaci 'yan Najeriya da su ci gaba da yin hakuri kan manufofin gwamnatin Bola Tinubu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Bola Tinubu ya magance matsalar tsaro ne babban abin da ya saka a gaba. Ya ce zai tallafawa sojoji a Najeriya domin yakar 'yan ta'adda.
Bola Tinubu
Samu kari