Bola Tinubu
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Fela Durotoye, ya bayyana jin dadin yadda ya ki amincewa da tayin wasu daga cikin jami'an gwamnatin Tinubu ya karbar rashawa.
Farfesa Usman Yusuf ya fito da bayanai kan maganganun da ya yi a taron matasan Arewa a jihar Bauchi ana daf da kama shi, ya soki Faransa da Bola Tinubu.
Kungiyar ACF ta yi martani ga shugaban APC, Abdullahi Ganduje kan fara tallata Bola Tinubu ga 'yan Arewa a 2027. ACF ta ce ba za a tilastawa mutane Tinubu ba.
Kungiyar kare hakkin Musulmi a Najeriya watau MURIC ta ja kaunnen gwamnatiɓ tarayya da ya guji kamawa ko muzgunawa tsohon gwamnan jihar Kadun, Nasir El-Rufai.
Gwamnan jihar Imo kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar APC, Hope Uzodimma, ya nuna cewa jam'iyyar ba ta da wata fargaba kan shirin hadakar 'yan adawa.
Jam'iyyar LP ta bayyana shirinta na sake tsayar da tsohon gwamnan Anambra, Mr. Peter Obi takarar shugaban ƙasa don kara karawa da Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Dan Majalisar Jibia da Kaita, Hon Sada Soli, ya ce an samu kura-kurai a dokokin sauya fasalin harajin Tinubu, ya ce waɗanda suka shirya kudirin ba su san ƙa'ida ba.
Kungiyar jam'iyyar APC ta yankin Arewa ta Tsakiya ta yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu alkawarin ruwan kuri'u a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Alhaji Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda, ya bayyana nadamarsa kan zabar Shugaba Bola Tinubu a zaben shekarar 2023.
Bola Tinubu
Samu kari