Bola Tinubu
Daya daga cikin sababbin limaman masallacin Abuja, Abdulkadir Salman Sholagberu ya bukaci yan Najeriya su koma ga Ubangiji kan tsadar rayuwa da ake ciki.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa ta na sane da ma'aikatan kasar nan, kuma a dauke da sauye-sauye da za su kawo canji a rayuwarsu a gaba kadan.
Jam'iyyar APC ta bayyana rashin jin dadin yadda ake samun 'yar tsama tsakanin jigo a cikinta, Nasir El-Rufa'i da gwamnatin tarayya da aka samar da taimakonsa.
Shugaba Tinubu ya isa Addis Ababa domin halartar taron kungiyar AU daga 14 zuwa 18 ga Fabrairun 2025, inda za a tattauna kan tsaro, kiwon lafiya da ci gaba.
CBN ya yi karin haske kan kudin da za a rika cirewa idan mutum ya cire kudi ta ATM a bankin da ba shi da asusu. Za a rika cire N100 idan mutum ya cire kasa da N20000
Dan majalisar tarayya daga jihar Zamfara, Hon. Sani Jaji ya gargadi Nasir El-Rufa'i da shugaban APC, Abdullahi Ganduje a kan Bola Tinubu da zaben 2027.
Yayin da ake ta korafi kan ƙirƙirar sababbin jihohi, Cibiyar Kare (CHRICED) ta zargi APC da amfani da lamarin don yaudarar 'yan Najeriya kan zaben 2027.
Shugaba Tinubu ya amince da daukar likitoci 50 da malaman jinya 100 don kula da lafiyar fursunoni, tare da gyaran gidan yarin Kuje da sabbin wuraren kiwon lafiya.
Shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilai, Abubakar Kabiru Abubakar Bichi ya yi bayani kan dalilin kara N700bn a kasafin kudin shekarar 2025.
Bola Tinubu
Samu kari