Bola Tinubu
Wasu daga cikin mazauna Najeriya sun bayyana cewa sukar 'yan adawa za ta yi tasiri a kan gwamantin Bola Ahmed Tinubu ne saboda gaskiya suke fadi.
Gwamnatin Bola Tinubu za ta samar da cibiyoyin kera kayan gini a jihohi da suka hada da Gombe, Kano da sauransu domin karya farashin kayan gini a Najeriya.
Al'ummar Remo da Gwamnatin Ogun sun shiga jimami bisa rasuwar Oba Idowu Basibo, wanda ya shafe shekaru 22 yana mulkin Iperu, Bola Tinubu ya jajanta musu.
Shugaban ECK foundation ya bayyana cewa Najeriya tana cike da matsalolin tattalin arzikin dake bukatar kwarewar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.
Bayan gargadin gwamnatin Bola Tinubu kan sake zaben kananan hukumomi, Gwamna Ademola Adeleke ya dage cewa za a gudanar da zaben a Osun a gobe Asabar.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tuna yadda ya kalubalanci IBB a 1993 bayan lashe zaben Sanata. Tinubu ya ce an yi zaton IBB zai daure shi da ya kalubalance shi.
'Yan kasuwa da fitattun mutane sun tara wa Ibrahim Badamasi Babangida N17.5bn a yayin taron kaddamar da littafinsa a Abuja. IBB ya yi bayani a wajen taron.
Tinubu ya amince da sabbin jami’o’i a Ekiti da Osun don inganta noma, fasaha da muhalli, tare da bunkasa tattalin arziki da kirkire-kirkire a Najeriya.
Ministan gidaje, Arc. Ahmed Dangiwa ya ce Katsina za ta sake zaɓen Tinubu da Radda a 2027, yana mai jinjina wa mata da suka fi yawa a rumfunan zaɓe.
Bola Tinubu
Samu kari