Bola Tinubu
Ministan noma da samar da abinci, Sanata Abubakar Kyari ya ce rukunin farko na motocin noma sun iso Najeriya. an bayyana yadda za a raba motocin a kasar nan.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce za a sha wahalar tallata Bola Tinubu a Arewacin Najeriya a 2027. Ya ce ana gani kamar komai na tafiya amma ba haka ba ne
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce bai fita daga APC ba sai dai jam'iyyar ce ta yi watsi da shi. Ya ce ba zai koma PDP ba ko da APC ba ta gyaru ba.
Tsohon gwamnan jihar Ƙaduna, Malam Nasiru El-rufai ya bayyaka cewa zai so a samu wani ɗan Kudu ya maye gurbin Bola Tinubu a zaben shugaban ƙasar 2027.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu ne ya canza ra'ayi kan naɗa shi minista amma ba babu laifin Majalisa.
Gwamnatin Najeriya za ta yi kidayar jama’a da gidaje ta amfani da fasahar zamani, inda NPC ke shirin nemi tallafi daga abokan hulɗa don kammala aikin.
Ministan ayyuka, Injiniya Dave Umahi ya bayyana cewa ba makawa sai shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Birgediya Janar kukasheka mai ritaya ya ba gwamnatin Bola Ahmed Tinubu shawara a kan matakin da za ta dauka wajen kawo karshen ta'addancin da ya addabi Arewa.
Kungiyar APC a Kudu maso gabas ta gargadi shugaba Bola Tinubu da ya sake shiri a kan ayyukan tituna a yankin domin kaucewa barazana a zaben shekarar 2027.
Bola Tinubu
Samu kari