Bola Tinubu
Gwamnati za ta zuba Naira tiriliyan 1 don inganta asibitocin PHC, daukar ma’aikata, rage mutuwar mata da jarirai, da shawo kan cututtuka kamar shan inna.
Sakataren APC na kasa ya ce ba gaskiya kan cewa Bola Tinubu zai sauke Ganduje daga shugabancin APC yayin da za a yi taron NEC a Abuja ranar Laraba.
An shirya gudanar da NEC na APC yau a Abuja. Ganduje ne ke jagoranta, yayin da ake sa ran Tinubu zai yi jawabi kan ci gaban jam’iyya da shirin mulkinsa.
Ba a sami wata hujja da ke tabbatar da cewa Shugaba Tinubu na korar Amurkawa daga Najeriya ba, kuma babu rahoto kan haramta amfani da wayoyin Amurka.
Tinubu ya jagoranci taron APC a Abuja, inda aka tattauna batutuwan jam’iyya kamar rajistar mambobi, babban taro mara zabe da shari’un da ke kotu.
A kasa da shekaru biyu na mulkin Shugaba Bola Tinubu, 'yan majalisar tarayya 9 sun sauya sheka daga jam'iyyun da suka ci zabe a 2023 APC. Legut Hausa ta yi bayaninsu
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, ya caccaki wasu daga cikin manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ba su dace ba.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Reno Omokri ya bayyana cewa babu wanda yake da hannu a rashin nasarar da tsohon hwamnan Kaduna na zama minista a kasar nan.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi martani mai zafi kan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai kan sukar da ya yi wa Shugaba Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari