Bola Tinubu
Gwamnatin Faransa ta jaddada aniyarta ta yaki da miyagun kwayoyi. Faransa za ta taimaka wa NDLEA wajen ba jami'anta horo da kwarewa a fannoni daban daban.
A yau Talata 4 ga watan Maris, 2025 dan shugaban ƙasa, Seyi Tinubu, da Ministan Matasa, Ayodele Olawande, sun kai ziyara ta gidan Muhammadu Buhari, a Kaduna.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya nada sabon Akanta Janar na Tarayya. Shugaban Tinubu ya nada Shamseldeen Ogunjimi domin ya rike wannan mukamin.
Shugaban hukumar NAHCON mai kula da Alhazai ta Najeriya, Farfesa Abdullahi Saleh, ya sha alwashin cewa ba za su ba Shugaba Bola Tinubu kunya ba kan Hajjin 2025.
Majalisa ta yi barazanar daukan matakai kan kamfanonin da gwamnatin tarayya bashin Naira tiriliyan 9.4 da suka ki gurfana. Za a yi aiki da kudin a kasafin 2025.
Ministan kudin Najeriya, Wale Edun ya bayyana cewa Najeriya za ta cigaba da taimawaka wajen bunkasa tattalin kasashen ECOWAS da samar da takardar kudi.
Sanata Orji Kalu ya bayyana cewa duk da Kudu maso Gabas na son samar da dhugaban ƙasa amma babu mai iya kayar shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Gwamnatin tarayya karkashin Bola Ahmed Tinubu ta amince da ware kudi Naira biliyan 733 domin aiwatar da wasu muhimman ayyuka na tituna da gasa a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa sababbin jami'o'i 11 masu zaman kansu a faɗin Najeriya, ministan ilimi ya ce hakan zai ƙara ba matasa dama.
Bola Tinubu
Samu kari