Bola Tinubu
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya bayyana cewa gaba ɗaya gwamnonin jihohin Arewa maso Gabashin Najeriya suna goyon bayan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon hadimin mataimakin shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmed ya ce ƴan Arewa za su sa Bola Tinubu da gwamnonu a sikelin duka halin da suke ciki a yankin.
Hajiya Naja’atu Mohammed ta caccaki shugabancin Bola Ahmed Tinubu da laifin nuna wariyar yanki da gazawa a shugabanci da zai ceto al'ummar Najeriya.
Mai magana da yawun tsagin NNPP da ke yi wa Kwankwaso biyayya, Ladipo Johnson ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso zai fi amfani wa Bola Tinubu a kan Ganduje.
Atiku Abubakar da Peter Obi sun musanta cewa sun riga sun cimma matsaya kan hadakar yan adawa a 2027, musamman kan cewa Obi zai zama mataimakin Atiku.
Matatar Dangote ta ce za ta cigaba da samar da man fetur mai araha da inganci a Najeriya. Dangote ya godewa Bola Tinubu kan sayar masa da danyen mai da Naira.
Yayin da zaben 2027 ke kara karatowa, ana zargin jam’iyyar APC na tuntubar gwamnoni na jam’iyyun adawa da alkawarin mukamai domin samun goyon baya.
Wasu yan APC a Kaduna sun nemi Shugaba Tinubu da Gwamna Uba Sani da su fara shirin tsayawa takara a 2027, domin za su samu goyon bayansu a rumfunan zabe.
Tsohon minista a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya wallafa bidiyon yadda aka hana Peter Obi shiga fadar Vatican sai da Bola Ahmed Tinubu ya sa baki aka barshi.
Bola Tinubu
Samu kari