Bola Tinubu
An fara zarge-zarge kan makomar siyasarsa da Gwamna Hyacinth Alia na jihar Benue ya ƙauracewa taron da APC ta shirya don mara wa Bola Tinubu baya a 2027.
Sarkin Musulmi a Najeriya, Sultan Sa'ad Muhammad Abubakar ya yaba wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan yadda yake karfafa zaman lafiya tsakanin addinai.
Tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi ya ce zai yi takarar 2027 a jam'iyyar LP. Ya ce gwamnatin tarayya ne ke haddasa rikicin cikin gida a jam'iyyun PDP da LP.
Malaman da suka shiga cikin tawagar NAHCON a Hajjin 2025 sun yi wa shugaba Bola Ahmed Tinubu addu'a a Madina. Sheikh Afini Abdulbari ya yabi NAHCON.
Ana sa ran wasu daga cikin ministocin da suka nemi takara a 2023 a gwamnatin Bola Tinubu za su sake takara a 2027. An jero ministocin Tinubu 9 da za su sake takara.
Kungiyoyin fararen hula sama da 35 sun yi korafi ga Bola Tinubu kan rikicin Hamdiyya Sidi Sharif da gwamnatin Sokoto karkashin gwamna Ahmed Aliyu Sokoto.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore ya bayyana cewa yana zargin an daɗe da rubuta sakamakon zaben 2027, ya ce babu sauran dimukuradiyya.
Ministan tsaro, Badaru Abubakar ya bayyana cewa umarnin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ƴa bayyane yake, a dawo da zaman lafiya a wannak shekara ta 2025.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema a matsayin shugaban hukumar raya babban birnin tarayya, FCDA.
Bola Tinubu
Samu kari