Bola Tinubu
Taron shugabanni da masu ruwa da tsaki na APC a Arewa maso Gabas a Gombe ya rikide, bayan kan goyon bayan zaben Bola Tinubu da Kashim Shettima a 2027.
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni a Najeriya, Barista Solomon Dalung ya bayyana cewa yan siyasa dake komawa jam'iyyar APC na gujewa bincike ne kawai.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sanya labule da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu tare da wasu tsofaffin gwamnonin PDP guda uku.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bayyana cikakken goyon bayansa ga shugaban kasa Tinubu a zaben 2027, yana mai cewa za su tsaya masa tsayin daka.
Fadar shugaban kasa ta fito ta yi martani kan kalaman da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya yi a kan Shugaba Bola Tinubu. Ta yi masa raga-raga.
Ranar Alhamis 12 ga Yunin 2025, magoya bayan dakataccen Gwamna Siminalayi Fubara sun yi fatan Bola Tinubu zai dawo da shi, amma hakan ya fuskanci cikas.
Farfesa Wole Soyinka ya bukaci Bola Tinubu ya kaddamar da bincike kan kisan Kudirat Abiola, Bola Ige da Dele Giwa duk da karrama su da ya yi da lambar yabo.
Magoya bayan APC sun shirya gangami a Yola, babban birnin jihar Adamawa domin nuna goyon baya ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, sun karɓi masu sauya sheƙa.
Ministan yada labarai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa martaba da kimar Najeriya na sake dawowa a idon duniya a karkashin shugabancin Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari