Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana noma a matsayin hanyar kawo karshen yunwa, talauci da kuma rage shigo da abinci a kasar nan. Ya fadi alfanun jami'o'in noma.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa na kokarin magance matsalolin da ta gada daga wajen gwamnatocin da suka gabace ta a kasar nan.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Benue, Philip Agbese ya yabawa Bola Tinubu kan sabon kudirin haraji da ke gaban Majalisa inda ya ce yan Najeriya za su yaba masa.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023 a jam'iyyar LP, Peter Obi ya ziyarci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gidansa da ke jihar Adamawa.
Fitaccen lauya, Bulama Bukarti ya bayyana irin illar da kudirin harajin da Bola Tinubu ya kawo zai yiwa tattalin arzikin Arewa inda ya ce za a nakasa yankin.
Kungiyar matasan Arewa ta bayyana cewa har yanzu yankin na matakin tattaunawa kan sake zaɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu a 2027 ko juya masa baya.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya ce alakarsa da Bola Tinubu ya sa har yanzu yaƙe zaune a inuwar APC amma ba don haka ba da ya bar jam'iyyar tun tuni.
Yan siyasa kamar Ali Ndume, Atiku Abubakar, Olusegun Obasanjo Rabi'u Kwankwaso sun rike wuta ga gwamantin Bola Tinubu kan wasu tsare tsaren da ya kawo.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ji dadin alakar Najeriya da Faransa. Ya ce dangantakar kasashen biyu za ta amfani nahiyar Afrika baki daya.
Bola Tinubu
Samu kari