Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa babu dan Najeriya da zai jefa wa Tinubu kuri'a a zaben 2027.
Ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed Idris ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya koma Legas ne bayan ya kammala wa'adi na biyu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yana koyon darasi daga wajen masu sukarsa. Tinubu ya nuna cewa duk abin da ya yi sai sun ci masa mutunci.
Mai martaba Tor Tiv, James Ayatse ya yi bayanai a gaban Shugaba Bola Tinubu kan halin da ake ciki a Benue. Ya ce suna fuskantar kisan kare dangi daga 'yan ta'adda.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka a jihar Benue yayin ziyarar da ya shirya kai wa. Shugaban kasan ya isa jihar ne a ranar Laraba, 18 ga watan Yunin 2025.
Shugaban jam'iyyar SDP a jihar Ebonyi, Dr Kingsley Agbor ya bayyana dalilan da za su saka APC faduwa a zaben 2027 kamar yadda Goodluck Jonathan ya fadi.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar kasar nan ta ce ta gama aikin da ya dace a kan kudurorin haraji, kuma tuni aka aika su teburin shugaba Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar PDP ta gamu da cikas a kan babban taron kwamitin zartaswa na kasa saboda INEC ta yi zargin cewa an karya doka.
Jam'iyyar PDP ta ce tana jin dadi kan rikicin da ya bulla a APC bayan taron Arewa maso Gabas a jihar Gombe. An kai farmaki wa Ganduje kan takarar Shettima.
Bola Tinubu
Samu kari