Bola Tinubu
Majalisar dokokin Najeriya ta dakatar da tattaunawa kan kudirin harajin shugaba Bola Tinubu bayan suka daga yan majalisun Arewa da gwamnonin yankin.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa gwammonin Arewacin Najeriya na bukatar lokaci domin fahimtar kudirin haraji.ydda ya kamata.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma sanata mai wakiltar Sokoto ta Kudu, Aminu Waziri Tambuwal, ya bi sahun masu sukar kudirin haraji na gwamnatin Bola Tinubu.
Gwamnatin Najeriya ta kulla yarjejeniyar hakar ma'adanai bayan zuwan Bola Tinubu ziyara faransa. Yarjejeniyar za ta kara habaka tallalin Najeriya da Faransa.
Dan Majalisa daga Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya yi magana kan batun sabon kudirin haraji inda ya ce kwata-kwata babu inda hakan zai cutar da talaka ko Arewa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sake kare manufar gwamnatinsa ta cire tallafin man fetur. Ya bayyana cewa cire tallafin ya fara haifar da sakamako mai kyau.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai wuce kasar Afrika ta Kudu bayan taro a kasar Faransa. Bola Tinubu zai dawo Najeriya bayan taron a Afrika ta Kudu.
An tattara jerin sunayen tsofaffin makiyan shugaban kasa Bola Tinubu wadanda a yanzu suka zama abokansa. Wannan ya nuna cewa siyasa ana yinta ba da gaba ba.
Gwamnatin Tinubu ta karbo basussukan $6.45bn daga Bankin Duniya. Yanzu haka shugaba Bola Tinubu na neman kara karbo wani rancen. Masana sun shiga damuwa.
Bola Tinubu
Samu kari