Bola Tinubu
Gwamnatin Tarayya ta saka tsohon jirgin shugaban ƙasa BBJ 737-700 a kasuwa don sayarwa bayan shekaru 19 da amfani, yayin da sabon Airbus A330 ke shigowa.
Tsohon shugaban jam’iyyar ADC, Ralph Nwosu, ya ce akwai jiga-jigai bakwai a Najeriya daga kawancen adawa na da sha’awar takarar shugaban kasa a 2027.
Tsohon hafsan sojojin Najeriya, Janar Azubuike Ihejirika ya bukaci a fara tilasta horon sojoji ga matasan NYSC don cusa kishin kasa da kawo karshen ta'addanci.
A labarai nan, za a ji cewa jagororin ADC da aka fara yunkurin amfani da ita wajen tabbatar da an kori APC daga mulkin Najeriya na da yaran da ke jam'iyya mai mulki.
Yayin da ake shirin zaben 2027, ministan wutar lantarki, Bayo Adelabu zai nemi takarar gwamna domin bunkasa siyasarsa a jihar Oyo game da zabe mai zuwa.
Mai ba shugaban kasa kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya ce Najeriya na dab da rugujewa a 2022 saboda matsalolin tsaro, amma Tinubu ya ceto kasar tun 2023.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya yi barazanar murabus daga kujerarsa idan har babu zargin Amaechi a rahoton binciken badakalar hukumar NDDC.
Sakataren riko na jam'iyyar ADC, Rauf Aregbesola ya yi jawabi yayin tarbar da aka masa a jihar Legas. Aregbesola ya ce ba za su yi fada da kowa ba a siyasance.
Tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Tanko Al-Makura, ya yi magana kan shugabancin APC mai mulki inda ya ce kawai umarnin Bola Tinubu yake jira a kowane lokaci.
Bola Tinubu
Samu kari