Bola Tinubu
PDP na shirin taron gaggawa bayan sauya sheƙar 'ya'yanta akalla 300 zuwa jam'iyyar APC saboda rikice-rikicen cikin gida a matakin jihohi da ƙasa.
Kungiyar Yarabawa ta YYSA ta bukac Rabiu Musa Kwankwaso da ya sauya sheka zuwa APC maimakon hada kai da Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai a kan Bola Tinubu.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Jesutega Onokpasa ya bayyana ra'ayinsa kan gwamnatin shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Bashir Ahmad ya karyata batun cewa Buhari ya ci wa Najeriya bashin da ya kai $400bn a shekarun da ya yiwa kasa hidima. Ya fadi adadin kudin da ya ci.
Gwamnatin Najeriya ta sha bayyana aikin da take yi wajen tabbatar da an samu tsaro a kasa, amma ba a cimma ruwa ba. Amnesty ta ce wannan halin bai yi ba.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya yi hasashen wanda zai gaji kujerar Shugaba Bola Tinubu ta shugaban kasa.
Tsohon shugaban hukumar kula da inshorar lafiya ta kasa (NHIS), Farfesa Usman Yusuf ya yi wa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu wankin babban bargo.
Tsohon shugaban tsagerun Niger Delta, Government Ekpemupolo, ya bayyana shirin Shugaba Bola Tinubu da Nyesom Wike kan Gwamna Siminalayi Fubara na Rivers.
Tsohon shugaban tsagerun Niger Delta, Government Tompolo, ya roki 'yan Arewa da su goyi bayan tazarcen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Bola Tinubu
Samu kari