Bola Tinubu
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta yi bayanai a kan mika tikitin takarar Shugaban Ƙasa ga Kudancin Najeriya da shirin babban taron kwamitin zartarwar na ƙasa mai zuwa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kara da sauran 'yan takarar da za su nemi takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC. Jam'iyyar ta ce za ta ba kowa dama a 2027.
Kungiyar 'yan majalisar wakilai na jam'iyyar PDP sun koka kan halin da ake ciki a kasar nan. Sun bukaci Shugaba Bola Tinubu, da ya gaggauta daukar mataki.
Gwamnatin jihar Osun ta maka gwamnatin tarayya a kotun koli kan cigaba da rike kudin kananan hukumomin jihar tun bayan zaben da gwamnan jihar ya yi.
A labarin nan, za a ji yadda Dele Momodu ya sanar da cewa jam'iyyar APC ce ƙashin bayan shirin PDP na mutunta tsarin karɓa-karɓa tare da mika takara Kudu.
Gwamnatin Najeriya ta saba da gwamnatin Amurka a kan karbar fursunoni, sabuwar dokar biza, da maganar karin albashin ma'aikata zuwa N70,000 da haraji
Ministan harkokin cikin gida, ya yi bayanin cewa ba zai yiwa shugaban kasa Bola Tinubu ya ci gaba da biyan tallafin man fetur ba. Ya ce hakan zai saba doka.
Farfesa Usman Yusuf ya zargi gwamnoni da jawo mafi yawan matsalolin Najeriya, yana mai cewa suna boye gaskiya ga Tinubu tare da karkatar da kuɗin jama’a.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna kaduwarsa kan hatsarin jirgin kasan da ya auku a kan hanyar Abuja-Kaduna. Ya ce ana daukar matakai kan lamarin.
Bola Tinubu
Samu kari