Bola Tinubu
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya yi kalamai masu kaushi kan gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari. Ya ce marigayin bai yi abin da ya dace ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauko yaran manyan mutane a kasar nan, ya ba su mukamai a wurare daban-daban a gwamnatinsa, ciki har da yayan Ganduje.
Yar takarar shugaban ƙasa, Ada Kate Uchegbu, ta ce Najeriya na buƙatar mace shugaba don kawo sabon salo da ci gaban ƙasa inda ta dauki alkawura da dama.
Wani babban jigon APC, Farfesa Haruna Yerima, ya bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu zai yi nasarar 2027 idan ya cigaba da tafiya da Kashim Shettima..
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa bayanai sun nuna yawan albashi da Shugaba Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima ke karba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa bisa rasuwar tsohon gwamnan Filato a mulkin soji kuma tsohon sanatan Adamawa ta Arewa, Mohammed Mana.
Kungiyar APC North Central Forum ta ba da shawara ga shugaban kasa Bola Ahmed kan batun sauya Kashim Shettima gabanin zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya yi magana kan makudan kudi da yake biyan masu taimaka masa duk wata inda ya ce babu mai ɗaukar kasa da miliyan daya.
Dan takarar ADC a zaben shugaban kasa na 2023, Dumebi Kachikwu ya bayyana cewa kasa kamar Najeriya na bukatar da tallafawa mutanenta su sayi fetur da araha.
Bola Tinubu
Samu kari