Bola Tinubu
Babban Fasto a cikin addinin Kirista, Elijah Ayodele ya yi hasashe game da wasu gwamnonin adawa da za su iya komawa APC inda ya gargadi Bola Tinubu.
Wata Kungiyar matasa mai suna 'Concerned Taraba Youth Group' ta bukaci Gwamna Agbu Kefas ya haɗa kai da Bola Tinubu domin samun ayyukan more rayuwa.
Matasa na jam'iyyar APC a jihar Oyo sun gudanar da tattaki a Ibadan don nuna goyon baya ga Shugaba Bola Tinubu da shirin Renewed Hope kafin zaben 2027.
Atiku Abubakar ya soki Shugaba Bola Tinubu kan ziyararsa zuwa jihar Filato, yana cewa shugaban ya fi son shagali da manyan jam’iyyarsa fiye da tausaya wa jama’a.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce burinsa shi ne haɗa kan al’ummar Najeriya, ya kuma tabbatar da cewa gwamnati za ta yi adalci ga dukkan addinai.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa shi mutun ne da yake mutunci addinin da kowa ya zabi bi, inda ya ce bai taba kokarin musuluntar da matarsa ba.
Jami’ar Nsukka da ke jihar Enugu a Najeriya ta tabbatar cewa minista a gwamnatin Bola Tinubu bai kammala karatunsa ba kuma ba ta taɓa ba shi takardar digiri ba.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci ‘yan kasar su guji bambancin addini da kabilanci, yana mai cewa ƙauna da zaman tare su ne ginshiƙan ci gaba.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatarda jawabi ta bakin mataimakinsa, Kashim Shettima, wanda ya wakilce shi a babban taron Majalisar Dinkin Duniya a Amurka.
Bola Tinubu
Samu kari