Bola Tinubu
Bayan zuwa fadar shugaban kasa da Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi, ana cigaba da magana kan makomar siyasar shi. Ana ganin ko ya shiga APC ko ADC a gaba.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya yi magana kan yadda Tinubu ya dage wajen cire tallafin man fetur bayan hawan shi mulki a shekarar 2023.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC na dab da samun kaso biyu bisa uku na yawan ƴan majalisa, wanda ake buƙata domin samun rinjaye.
Tsohon mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa, Hakeem Baba-Ahmed ya caccaki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan batun sauke Kashim Shettima.
Tsohon hadimi a fadar shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmed ya ce za a iya kayar da Bola Ahmed Tinubu a 2027 idan har bai cika alkawarin da ya dauka a 2023 ba.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban gwamnonin APC, Hope Uzodinma ya jagoranci zuwa ganawar sirri da Bola Tinubu, ya faɗi kaɗan daga cikin abin da aka tattauna.
Alamu sun nuna cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya fi aminta da ministan jin ƙai, Nentawe Yilwatda, ya zama wanda zai mayr gurbin Ganduje a APC.
Ana shirin taron APC a Abuja, Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima za su jagoranci taron NEC na jam'iyyar da ke mulki a gobe Alhamis a birnin Abuja.
Yayin da ake jita-jitar gwamnan PDP zai koma APC, jam'iyyar ta ƙi karɓar Gwamna Ademola Adeleke saboda bai da tasiri kuma zai iya lalata sunanta.
Bola Tinubu
Samu kari