Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya zargi 'yan adawa da zazzafar siyasa har ta kai ga yada cewa ana kashe kiristoci.
Dan majalisa a Amurka, Riley M Moore ya zargi Sanata Rabiu Kwankwaso da goyon bayan danniyar addini ta hanyar dokar Shari’a lokacin da yake gwamna Kano.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba da matakin da gwamnan jihar Bayelsa ya dauka na sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ya ce suna alfahari da shi.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa zai hada kai da shugabannin APC domin tabbatar da nasarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Dr. Walid Phares ya bukaci Trump ya kafa sansanin soja a Port Harcourt don hana Boko Haram da masu jihadi kisan Kiristoci da barazana ga tsirarun Musulmi.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala, ya bayyana cewa dole ne Amurka ta nemi iznin Najeriya kafin daukar matakin sojoji a kasar nan.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya shiga ganawa da hafsoshin tsaro bayan barazanar da Shugaba Donald Trump na Amurka ya yi.
Kanal Mohammed Ma’aji, tsohon mai ba tsohon gwamna Timi Sylva shawara kan tsaro, na cikin wadanda ake zargi da jagorantar yunkurin juyin mulki a Najeriya.
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya yi martani mai kaushi kan shugaban kasar Amurka, Donald Trump, saboda barazanarsa ga Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari