Bola Tinubu
Tsohon mataimakin kakakin APC na ƙasa, Yekini Nabena ya bayyana cewa Kwankwaso na ƙoƙarin tunzura ƴan Arewa ne domin ya ƙara masoya gabanin zaɓen 2027.
Jami'an gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu sun hallara jihar Kaduna domin bayani kan nasarorin shugaban kasar a shekara biyu. Za su fadi ayyukan da aka yi a Arewa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya ki kallon wasan Najeriya da Morocco ne domin gujewa hawan jini amma kuma wasu suka kunna masa talabijin.
Darakta-Janar na hukumar NDE, Silas Agara, ya ce an fara diban yan Najeriya aiki inda za a fara rajista a yanar gizo daga 28 ga Yuli zuwa 11 ga Agustan 2025.
Dr Hakeem Baba Ahmed ya gargadi shugabanni da Hukumar INEC kan zaben 2027. Ya ce magudin zabe a 2027 zai iya jefa Najeriya a rikici mafi muni a tarihin kasar.
Wata lauya a Najeriya, Titilope Anifowoshe, ta yi magana kan hadaka inda ta shawarci ADC da ta fitar da dan takara mai gaskiya da kwarjini ga matasa.
Bayan sukar Bola Tinubu da Rabi Musa Kwanwkaso ya yi, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya mara masa baya kan watsi da yankin Arewa.
Mambobin APC sun gudanar da zanga zangar lumana a zauren Majalisar Dokokin jihar Legas, sun buƙaci a sauke shugaban jam'iyya na jihar, Cornelius Ojelabi.
Tsofafin mambobin ANPP da ke cikin jam'iyyar APC sun aika da sakon gargadi ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu game da ci gaba da zamansu a cikin APC.
Bola Tinubu
Samu kari