Bola Tinubu
Jam'iyyar NNPP ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya daina tankawa Rabiu Musa Kwankwaso. Ta ce so yake ya yi a rika kula shi don ya yi suna.
Tsohon gwamnan Osun, Gboyega Oyetola, ya ce ba zai tsaya takarar gwamna a 2026 ba domin ba wa sabbin jiga-jigai dama yayin da ake shirin gudanar da zaɓe.
Tinubu ya nada shugabanni a hukumomin tarayya 42 a shekarar 2025. Manufar hakan ita ce inganta shugabanci da samar da aiki ta hanyar wakilcin kowane yanki.
Tsohon Sanata a Kaduna, Shehu Sani ya yi magana kan zaɓen 2027 duk da mutuwar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kuma nasarar Bola Tinubu.
Ministan ayyuka a Najeriya, David Umahi ya yi magana kan zargin tsohon gwamnan Kano, Rabi'u Kwankwaso cewa Bola Tinubu yana fifita Kudu fiye da Arewa.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala, ya yi magana kan lafiyar ubangidansa. Bwala ya ce ya fi shugabanni da dama lafiyar kwarin jiki.
Bayan Bola Tinubu ya sauya sunan jami'ar Maiduguri zuwa 'Muhammadu Buhari University', Kungiyar ASUU reshen UNIMAID za ta shiga kotu da gwamnatin tarayya.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta yi kalamai masu kaushi kan tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, bayan ya soki gwamnatin Shugaɓa Bola Tinubu.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya bayyana cewa babu wanda zai iya kayar da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da zaɓen 2027, ya ce Peter Obi zai zo na 2.
Bola Tinubu
Samu kari