Bola Tinubu
Gwamnatin Rivers ta ce ba ta hanawa Wike shiga filin wasan Yakubu Gowon saboda gyare-gyare. Gwamna Fubara na goyon bayan Tinubu a zaben shekarar 2027.
Gwamna Uba Sani ya jinjinawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa yadda ya sa Tudun Biri a shirin sake gina matsugunan mutanen da rigingimu ya shafa a Najeriya.
Majiyoyi sun bayyana shirin juyin mulki da aka shirya, inda aka bankado makamai da kuɗaɗe daga jami’an soja da fararen hula, ciki har da tsohon gwamna Timipre Sylva.
Gwamna Umaru Bago ya bukaci a dawo wa'adi daya a ga gwamnoni da shugaban kasa a Najeriya ba tazarce ba ta samu goyon bayan masana da 'yan siyasa.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce Najeriya ba ta taba samun shugaba cikakken dan siyasa kamar Bola Ahmed Tinubu.
Bayanai na ci gaba da fitowa kan shirin da aka yi domin kifar da gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, bincike ya nuna yadda aka sayo motoci 32.
Sojojin Najeriya sun tabbatar da shirin juyin mulki, inda aka cafke jami’ai guda 16, ciki har da Birgediya-janar Musa Abubakar Sadiq da aka ce ya san shirin makircin
Gwamnatin Tarayya za ta faɗaɗa tallafin kuɗin CCT zuwa gidaje miliyan 15; zuwa yanzu ƴan Najeriya miliyan 35 ne suka amfana da tallafin fiye da N25,000.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da cewa an yi yunkurin kifar da gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. An samu bayanai kan sojan da ya jagoranci shirin.
Bola Tinubu
Samu kari